Gadara 2 Indian Hausa Fassarar Sultan Film Factory 2023

Gadara 2, Shirin Kamfanin Sultan Masuburbudan Fassara 2023. Idan Kuna Biyedamu A Kashi Na Daya Kunga Jarumi Sonny Yaje Qasar Pakistan Domin Karbo Ko Dawo Da Matarsa Da Kuma Dansa.

Daga Baya Surukinsa Ya Amince Yabarsu Sudawo India, Tofa Labarin Baiqare Ananba Saboda Zaisake Shiga Qasar Domin Qwato Dansa Daga Hannun Sojojin Qasar Ta Pakistan. Kucigaba Da Bibiyanmu A Wannan Shafin Indian Hausa.

TitleGadara 2
ProductionSultan Film Factory
Duration01:20:02
Size627.6 MB
Released Date17th September 2023
LanguageHausa Language
QualityHD Quality

Top Indian Hausa Movies

  1. TSOHON ZAKI
  2. GADARA
  3. COMMANDER
  4. HAURE
  5. KISA
  6. GAIBU
  7. ZAZZAFA
  8. JA’IRIN SIRIKI
  9. BARDE
  10. NISAN ZANGO

Leave a Comment

x
Scroll to Top